An Harbi Matashi Nan Wanda Yaso Kashe Buhari A Argungun.



Rohotonnin da yake fitowa daga jihar Kebbi a Garin Argungun.

Daga -Idishia Jos.

A duk shekara ana gudanar da babban taro a garin Argungun ta Bijar kebbi, wanda ake kira a turance "Argungu Fishing Festival.

A shekarar  bana 2020 shugaban Nigeria ya samu halartan wajen taron.

Wani matashi da ba'asan ko wanene bane ya so kashe Shugaban Nigeria Muhammad Buhari a wajen wanda ya tunkari shugaban da wuka domin kashe shi

Mai magana da da yawun gwamnatin Buhari Garba Shehu ya shaida wa manema labarai cewa tabbas an tabbatar da faruwan wannan lamari kuma Matashin yayi yunkuri na kisan kai ne.

Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post