Yanzu ba munafirci, saidai kafirci bayan Imani!!!


br />
@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

Tabbas , idan ka fassara munafukan wannan zamani da sunan kafirai ba kayi laifi wajen Allah ba, domin sun fi kusantaka da kafiran fiye da musulmi .

Kalli halayya da kuma ayyukan Wahabiyawan Saudiyyah , a suna sukan amsa sunan muslimci, amma ayyukansu irin ayyukan kafiran Yahudawa ne. Ba za ka fahinci haka ba har sai ka nazarci soyayyar su gare su da kuma qiyayyarsu ga muslimci da musulmai.

Su irin wadannan mutane da muke magana a kansu sun watsu ko'ina cikin qasashe har cikin tamu qasar (Nigeria ), suna rayuwa da aiki a madadin kafiran duniya.

Huzaifatal-Yamani (SAAHIBUS-SIRRIN NABIY )yana cewa;

👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

‘’ ABIN SANI MUNAFURCI YA KASANCE A ZAMANIN MANZON ALLAH (S.A.W.W )NE, AMMA A YANZU KAFIRCI NE BAYAN IMANI.‘’

(Bukhari, hadisi na 7114).

Ba Wahabiyawa kadai ne ba, cikin kowacce da'awa suna nan birjik, kuma kafirai/yahuwa suke yiwa aiki. Wadannan sharrinsu ya fi na munafukan zamanin Manzon Allah (S.A.W.W )kamar yadda Huzaifatul-Yamaani ya qara fada;

👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

‘’ LALLE MUNAFUKAN WANNAN ZAMANI SHARRINSU YA FI NA ZAMANIN MANZON ALLAH (S.A.W.W ), DOMIN A WANCAN LOKACIN SUNA BOYE MUNAFURCINSU, AMMA A YANZU BAYYANAWA SUKE YI .‘’

(Bukhari , hadisi na 7113).

ALLAH YA QARA TSARE DA'AWAR SAYYID ZAKZAKY (H ).

Bari mu qarqare wannan rubutu namu da fadin Allah (T );

👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

‘’ LALLE ALLAH MAI TATTARA KAFIRAI DA MUNAFUKAI NE CIKIN JAHANNAMA GABA 'DAYA.‘’


Daga wakilanmu na  Bauchi zone.

Tare da Ado Isah Guda.

08137925034-09039791509.

~23th February, 2020.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post