IDAN 'YAN UWA NA GIDAN YARI ZASUYI YAJIN KIN CIN ABINCI TO MUKUMA SAI MUKI MOTSAWA?
Yau Alhamis anwayi gari Yan'uwan da ake tsare dasu a gidan kurkukun kaduna sunshiga yajin aikin kincin abinci kuma sunce bazasu kara cin abinci a gidan yarin ba sannan kuma maganar komawarsu kotu gobe shima bazasujeba sakamakon yukurin da gwamnatin fira'aunoni takeyi naganin bayan Sayyid Zakzaky (H) kasantuwar jiya likitoci sunzo dubasu sayyid (H) din hukumomin gidan yarin sunki bari suganshi shine da lilin dayasa Yan'uwa suka dauki wanna matakin.
#FreeZakzaky