Yadda ake haɗa Cocumber da Apple Juice!!!



Ma'asumah Nigeria News Updates

M.N.U 030

Assalamu alaikum warahmatullah, barkanmu da sake haduwa a cikin wannan fili namu mai albarka da fatan na sameku lafiya. Yau za muyi cucumber and apple juice.

Abubuwan bukata

1. Kwakwamba 3

2. Apple 2

3. madarar gwangwani daya

4. Sugar

5. filebo (flavour)

Yadda zaki hada:-

DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook. 


Da farko za ki wanke kwakwambarki da apple, sai ki yanka kanana ki zuba a blender ki markada.
Sai ki tace ki zuba madara da suga da filebo, sai ki juyashi sosai sannan ki juyeshi a jug ki sa kankara ko ki sa a firinji ya yi sanyi. A sha dadi lafiya.

Tare da Fertymer sherheder

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post