A yau garin Katsina ta dauki Manyan Baki 'Yan Jaridu da Manyan Marubuta na Hanyoyin Sadarwa (Social Media) daga ko wane garu-ruwa dake cikin Kasarmu ta Najeriya sun Halarci wannan Gaggarumin Taron Karawa Juna sani na hanyoyin Sadarwa {Social Media}, yadda za'a kaucewa dukkan hadirran da ke tattare da wadan nan hanyoyin sadarwar wato (Social Media).
Taron karawa juna sani na Dandalin yada Labaran Harkar Musulunci a Nijeria karkashin Jagorancin Sheik Ibrahim Zakzaky yana cigaba da gudana a yanzu haka Abbas Abdullahi ne ke gudanar da Jawabi na farko akan muhimman abubuwa guda biyu (2)
1. Ka'idoji da hanyoyin kaucewa yada Labaran Kanzon Kurege (Fake News)
Barestar Haruna Magashi.
A yanzu haka Baraster Haruna Magashi ne ke gudanar da Jawabi dangane da Aikin Social Media ko Aikin Jarida kalkashin kundin tsarin mulkin Najeriya ( Consitution ) domin kaucewa dukkan Hadirran dake cikin Social Media a gwamnatance.
2. Koyar da yadda ya kamata 'yan'uwa su ci moriyar kafafen Sadarwa na zamani (Social Media)
D.r Shu'aibu Musa.
D.r Shu'aibu Musa na gudanar da Jawabi akan Yadda Zaka bude Twitter ko Website ko Blogger
D.r Shu'aibu Musa.
D.r Shu'aibu Musa na gudanar da Jawabi akan Yadda Zaka bude Twitter ko Website ko Blogger
Abdulmummini Giwa na gudanar da Jawabi akan Yadda Zaka bude Twitter, Blogger, Website
Malam Muhammad Ibrahim Gamawa A yanzu haka Malam Muhammad Ibrahim Gamawa ne ke gudanar da Jawabi a wajen Taron Karawa Juna Sani na (Social Media) a garin Katsina