@Ma'asumah Nigerian News Update@
______________________
Cikin wasiyyar da Imam yayiwa d'ansa Sayyid Ahmad yana cewa ya d'ana kada ka sake gemu ya fito ya fito maka har yayi maka furfura baka iya yiwa addininnan komai ba kamar yadda mahaifinka ya kasance bai iya yiwa addininnan komai ba,
Ina maka wannan maganar ne saboda nasan yanayi biyu, nasan yanayi na tsufa nasan yanayi na kuruciya,
Lokacin da nake da kuruciya ta, lokacinne ya kamatan in bautawa Allah amma sai na shagaltu da duniya gashi har nakai shekarun tsufa ban iya yin komai ba,
Imam yace a cikin Qur'ani aya daya CE takesashi yasa rai da rahama, itace
YA IBA'DIYAL LAZINA ASRAFU ALA ANFUSIHIM, LA TAQNAD'U MIN RAHMATILLAH, INNALLAHA YAGFIRUZ ZUNUBA JAMI'AN,
___________________
*SAYYID ABDULLAHI ASHURA*
NAQALTOWA YUNUSA SAMINAKA.
Tags:
Muhimman zantuka