Daga Auwal Adam sidi Zaria
Da yammacin yau litinin 10-02-2020 yan uwa almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky (h) na garin zaria sun sake futowa muzaharar kin amince da tsare Sheikh Zakzaky (h) Tun kusan yau kimanin Shekara Biyar. Da suka gabata
Kaman yanda kuke gani a hoto yan uwa Suna tafiya cikin tsari don gudanar da Wannan Muzaharar ba tare da tsangwama wasu ba Suna tafiya suna fadin"Buhari ka saki Malam Zakzaky tare da mai dakinsa Malama Zeenatu.
Wannan Muzaharar andauko ne daga bakin yan dusa zaria sannan a ka rufe Muzaharar a kofan doka zaria anyi Wannan Muzaharar lafiya ankuma tashi lafiya
Daga JASAZ
Ga hotunan da muka dauko muku👇👇👇👇
Tags:
#FREE_ZAKZAKY