@Ma'asumah Nigerian News Update@
_____________________
Dayake akwai gidan kawuna a gyallesu ta gabas da gidan Sayyid(H), saboda haka nakanje don yi musu zumunci dukda yanayi NA kinsu da Sayyid (H),
To wannan karo naje NA samu unguwar ta dada lalacewa fiye da yadda ta lalace, unguwar ta dada zama kufayi, koda NA shiga gidan muka gaggaisa sai hira, Wallahi yanzu unguwar ta zama sansani yan fashi yan kidnapped ya satar amarya, wata matar kawuna tace yanzu baka isa ka kai goma NA dare a unguwannan ba, sukace yanzu fa idan barayi sukazo suna buga maka kofa dole ka bude, idan kaki budewa har suka balle kofar to yankan rago za suyi maka, imma kayi kururuwa a banza babu mai fitowa, sukace a da lokacin Malam Zakzaky nanan motoci a waje suke kwana to yanzu ana iya tare mota tana tafi a kwaceta, wannan gwamnatin ta yaudaremu ta kawar mana da mai bamu tsaro ta kasa tsaremu, mudai Allah ya isa, yanzu gashi gidajen da aka lalata lokacin fadan yan Shi'a anki a gyara,
Lokacin da nayi waya da wani dan saminaka da yake dalibta yana da daki anan gyallesu din domin in bashi sako, sai yace ai tun tuni sukabar unguwar, saboda sau uku ana sasu su bude dakinsu a karbe wayoyinsu, yace yanzu unguwar da suka koma ma babu sauki amma gara ita da gyallesu,
Wani dan uwana dukda basalafe ne amma yace alhakin cin amanar zakzaky da sukayi ne yake binsu, yace dole su nemi gafarar Zakzaky, da rana yan sara suka da daddare barayi, yace abinda yafi kona masa rai shine a gabansa an shigo gidansa ake cewa matarsa uwar gidan badan tana da cikiba da sun tafi da ita, ita kuwa amaryar suka dinga caka sanda a al'aurarta sukace mata ta cire rigarta tayi tsirara, bayan tayi suka lallatsa nononta sai sukace oga bazayyi abinda ake bukata ba saboda bashi da guda, yace yana daga gunda yake boye yana kallo sai jiri ya kwasheshi, yace gidan abokinsa da suka shiga bayan sun kwace musu wayoyi shida amaryarsa wacce batafi sati uku da aureba, yarinya ce yar shekara 18, da suka nemi ya basu kudi yace musu babu kudi haka kato biyar sukayi lalata da ita, yanzu haka tana asibiti,
Allah ya sawaka.
Tags:
Jagoran Gaskiya