MALAM YAKUBU BAWAN ALLAH (4)
MAGANAR SAYYED ZAKZAKY AKAN MALAM YAKUBU.(4)
@ma'sumah Nigerian news
Update abbagano✍
(1).Malam yace: da farko zan taya Dan uwa na murna.
(2) sannan malam yace: Allah (t) yayi wa malam yakubu dauka.
(3).SAYYED yace: malam yakubu ya Shiga wani aji,Wanda se manya manyan bayin Allah suke samu.
(4).daukakar da akai wa annabi nuhu irin ta akaiwa malam yakubu.!!!
Kamar yadda Allah ya fada a alkur'ani
(قالوا لئن لم تنته يا نوح لا تكونن من المرجومين)
Sukace ya nuhu, in baka bar abinda kake ba,zaka zama cikin wadan da za a har,harbe.
Se gashi yau ancewa malam yakubu:
(لئن لم تنته يا yakubu لا تكونن من المرجومن)
Sannan amsa dauka ka irin wacce akai wa annabi Ibrahim ma.
(قالوا حرقوه وانصروا آلهتكم ان كنتم فاعلين.)
Suka ce' Ku kona shi,Ku temaki alihatikum in Ku masu aikatawa ne.
Se gashi sunce ayau Ku kashe wannan m.yakubu inde zaku kwaci,wannan tsari na buture da yakawo muku.
MALAM YAKUBU BAWAN ALLAH NA GASKE.
MALAM YAKUBU ME HALIN ANNABAWA 5.
tabbas inkana Neman bawan Allah na hakika kuma me cikakken ilimi to ka nemo malam yakubu.
Shifa bawan Allah a ido ma kana iya gane su.
سيماهم في وجوههم من أسر السجود.
Kuma tabbas malam yakubu baisan tsoro ba ko daya. Domin tun farko Harkan nan babu irin motsin da basuyi ba.musamman ma lokacin da aka taba manzo.
ان الذين قالوا ربنا الله ثم استقام فلا خوف عليهم ولا هم يحزنون.
الا ان اولياء الله لا خوف عليهم ولا هم يحزنون.