@Ma'asumah Nigerian News Update@
Abbagano
Dazu nashiga inna karatu, naci karo da hadisai sama da 50 ana yabon mata, ana fadar falalolin su, irin su
_- cikin Dabi'un🌸
annabawa son mata_
- _son mata nadaga🌸
cikin imani_
_- wasiyar manzo akan kula da mata.🌸_
_- kyautatawa mata.🌸_
_- mata mafiya alkhairi 🌸_
_- mata ne mafiya yawan yan aljanna 🌸_
_- falalolin mata.🌸_
- _mata mafi alkhairin maza 🌸_
Wannan kadan daga cikin Maudu'an dana karanta, kuma kowanne Maudu'i akwai sama da hadisai 10 akarkashi.
ABINDA YASANI KUKA
bayan karatu yayi zurfi, kawai sena fara cin karo da hadisan cin mutunci ga mata. Wanda a hakika karya ce aka jinginawa manzon Allah !!!
Misali.
_- babu alkhairi zama da mata !!.
- _mata ne mafiya_ _yawan yan wuta._ !!
_- mata suna hana bautar Allah !!
_- magana da mata yana sa bushewar zuciya!!
_- mata igiyoyin shaidan !!
- _wautar mata. !!
_- mace kunama !!
- _Mace masifa ce!!
A kasan wadannan ma akwai hadisai da kuka yahanani karasa bibiya. Irin wannan karya da'ake jinginawa manzon Allah tayi yawa.
Insha Allah zamu fara gabatar da rubutu, akan warware wannan karerakin.
Tags:
Taskar Ma'aurata