Bawani Wanda Zaice Yamanta Ire-iren Kisan Kiyashi Da Akema Musulmai A Nigeria.
Shkekaru Biyardasu Wuce, Anje Zaria An Zubar Da Jinin Musulmai, An Kashe Mata Da Yara An Kona Jarirai. Ankashe Mata Masu ciki Da Tsofaffi, Anciga Da Tsare Malami Addini Musulinci Tsawo Shekara Biyar din.
Kawai Laifinsu Wai Sun Tarema Shugaban Sojoji Hanya.
Gashi Yanzu Anje Rugan Dayake Duk Musulmai Ne, A Garin Jos Barikin Ladi, Ankashe Mutane Wa'anda Ba'asan Adadinsu Ba, Ankone Gidajen Bayin Allah. kawai Dansu Musulmai Ne.
Da Karyan Wai Sun Kashe Sojoji Guda Biyu.
Bayan Duk Wani Mai Hankali Bazai Manataba Cewa A kasarnan. A Jahar Plateau An Kashe Janar Na Sojoji Kuma Ansan Wa'anda Suyi Kisan, Har Ankamasu Ankai Su Kotu, Amman Dayake Su Suna da Gata Kuma Ba Hausawa Bane. Tuni Ansakesu kuma, Suncigaba Da Rayuwansu.
DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook.
Tabbas Jinin Musulmai Yafi Komai arha Yau A Nigeria. Tuni Masu Hankali Sugane Cewa Kasar Nigeria, kasace Wanda Duk Lokacin da Shugabanta Dan Yankikune, Ko Dan Addininku Ne. To Daga Lokaci Sai Kunfi Kowa Shan Wuya A Kasar Misali Da.
Mulkin Obasanjo Nafarko Yarda Yasa Hannu Ayita Kashe Yan'uwansa Kirista A Garin Zaki Biyan, Kawai Da Sunan Sunkashe Sojoji Guda Biyar.
Gwamanti Shagari A Zamanin Mulkin Soja Yarda Yasa Aita Kashe Yan'uwansa Musulmai Dasu Nan Almajiran Mai Tatsine.
Duba Da Yarda Gwamnatin Ummaru Musa Yar'adu'ah Yasa Ai Ma Musulmai Kisan Gillah A Maiduguri Dasunan Yan Bokoharam,
Wanda Hakan Yasan Kasar Nigeria Tazama Cikin Rikiciki Tun A Shekara 2009.
Duba Da Mulkin Buhari Yarda Yasa Aita Kashe Yanshi'ah Mabiya Mazhaban Alhli Baity, Dayarda Yake Kallo Ake Takashe Yan'uwansa Hausa Fullani, A Garuruwan Zamafara, Katsina Birnin Gwari Da Maiduguri, Hadaida Jobe Da Sauransu.
Dan Haka Yanada Kyau al'umman Nigeria Sulura Sugane Cewa, Shuwagabannisu Ba Maso Yansu Bane Makiyansu Ne, Kuma Sunemi Mafita Tun Lokaci Bai Kure Musuba.
Daga wakilanmu na Bauchi Zone
Tare da Ado Isah Guda.