Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update
@Shafi Domin kai da Al`ummar kaKana son kayi kayi transfer na kudi wato credit daga kan layinka na glo zauwa wani layin na glo.. Mafi yawan masu amfani da layin glo basu san yadda za suyi hakan ba ( Glo Me2u airtime transfer
service).
Wannan zai baka dama kayi amfani da ita a matsayin na costomer kayi ma abokinka transfer na airtime (credit) akan layinkan glo dinku....
Kabi wadannan matakan na kasa domin samun damar yin hakan:
Mataki na 1
:
Idan wannan shine karon farko da zaka fara wannan transfer, to ana bukatar kayi enable/activate din wannan service din akan layinka .
Domin yin active din activate Glo Me2u service, kawai ka danna
*132*00000*sabon Pin *sabon PIN
again#.
Kuma ka sani wadannan zeros din guda biyar ne sune defult password kuma new pin ka da zaka zaba shima ya kasance yakai guda biyar. Misali ina son nayi amfani da '22222'
a matsayin PIN dina, to saika danna *132*00000*22222 *22222#.
A notification on
our phone asking you to confirm
the PIN will come.
To accept, you would press 1, or
press 2 to cancel.
Mataki na
2:
Bayan ka ga mataki na daya cikin nasara, to yanxu sai ka fara mataki na biyu domin yin transfer na credit din naka.
Domin yin transfer din danna
*131*lambar glo
*amount*PIN#.
DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook.
Amma ka sani a wajen lambar mutum din da zaka tura ma kudin zaka cire 0(zero) din farko ta kafin 8.... ko 7..... Ko kuma 9...... Bari nayi yadda za'a fahimta sosai misali, ina son nayi transfer ta N200 airtime to zuwa ga wannan lambar 08052419250 sannan kuma PIN dina 22222 ne. to sai ka danna
*131*8052419250*200*22222#.
A notification on your phone
asking you to confirm
the PIN will come as usual. To
accept, you would press
1, or press 2 to cancel.
Don haka idan kabi wadannan matakan, zaki yi tura ma yan uwa da abokinai kudi cin farin ciki.
Remember to keep you PIN
secret and safe though,
as it is your only password to transfer.
Allah ya bada sa'a!
Zaku iya yin sharing na wannan post domin yan uwa su karu dashi...
Kuma zaka iya adding dina a Whatsapp da wannan Number 08084944417 domin karin bayani akan wani abu da ya shige maka duhu akan internet,wayoyi,layika da computer...
Daga:
Nasir Wizard