Girki Adon Mata: Yadda ake haɗa Soyayyen Doya da Kwai!!



ma'asumah Nigeria news update

M.N.U 030

KAYAN HADI

1 Doya manya Guda
Mangyada
4 Kwai
Kayan Miya
2 Karas babba Guda
1 Albasa manya
2 pcs Garlic
1 Cittah tblspn
Maggi da Curry thyme

YADDA ZAKI HADA

Dafarko zaki fere Doyarki, kisata Cikin Ruwa, inkingama saiki Sa mangya akan Wuta, kisama doyarki Gishi kadan.. Saiki fara soyata,, inkinason Yayi maki taushi har ya kaimaki Gobe, wajen Soyawar zaki Dan yayyafa ruwa saiki Rufe Frying Pot din... Inkingama ki aje agefe.. Kidauko Kara's dinki ki yanka sa duk yadda kk son shape in, kayan Miya ma ki yanka, Albasa ki slicing, kisa man gyada kamar Spoon 3 saikizuba Kayan Miya da kayan kamshi dasu maggi,, inkingama kinga ya soyu saikisa Kara's da Albasa
Inkinga ya yi taushi saiki fasa kwai kisa kujuya har sai yayi dambu... Kichishi da Ruwan shayi Ko Kuma Coffee.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post