Gasar Kur’ani Ta Kasa A Gidan Talabijin Din Morocco


an fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa wadda ake gudanarwa agidan talabijin na kasa kai tsaye a Maorocco.

karanta qarin wasu labarai anan ↓↓↓↓↓↓↓
{maasumah.com.ng} (ABNA24.com) Rahotanni daga kasar Morocco sun habarta cewa, a jiya ne aka fara fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta kasa wadda ake gudanarwa  a gidan talabijin na kasa kai tsaye tare da halartar makaranta da mahardata daga sassa na kasar.

Bayanin ya ce yara tsakanin shekaru 10 zuwa ne suke halartar gasar, wadda kuma wannan shi ne karo na goma sha bakawai da ake gudanar da irin wannan gasa a kasar.

Daga karshe za a bayar da kyautuka na musamman ga dukaknin wadanda suka nuna kwazo, kuam daga wanann gasar ne ake zabar wadanda za su wakilci kasara gasar kur’ani ta duniya.

Danna Jan Rubutun Domin samun rubucenmu a Facebook Yanzu: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update kayi like bayan ka shiga

Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post