#FASAHA| Wasu daga cikin abubuwa da sabon WhatsApp na 2020 yazo dasu



*Maasumah Nigerian News Update*

Sabon WhatsApp fitowar 2020 yazo da abu buwa da dama wanda babu su a wancan sauran whatsapp da ake amfani dasu.

Shi wannan sabon app yazo ne da wasu abubu buwa wanda mutane suka jima suna so ga wasu daga abu buwan da wannnan sabon whatsapp yazo dasu.
1.       Yazo da wata dama ta changer text stile wanda zai baka damar changer kalar rubutun da kake so domin turawa wani.

DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook. 

21.       Yazo da dama ta kunna waka ba tareda ka fita daga cikin saba kage audio
32.       Yazo da dama ta changer #Themes na kalan whatsapp zuwa kalolin da kake so a ranka
43.       Yazo da damar sanya (Password) ba kamar sauran da sai kayi shige shige ba
54.       Yazo da salon nuna mutum baya kan whatsapp bayan kuma yan kai
65.       Yazo da damar koda datar ka na bude idan bakaso sako ya isheka zaka iya tsai dasu
76.       Yazo da damar hiding na wani wadda kake chat dashi bakason idan wani ya karbi wayar ka yaga

Dama sauran su kuci gaba da kasan cewa damu don sanin abubuwa sabbi da tsoffi na fasaha a shafin mu na www.Maasumah.com.ng
Tareda - Aliyu Idris Mohd Shi’a  

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post