#FASAHA|Abubuwan da ya kamata ka sani Dan gane da warhaka Da Kake tunanin zata iya faduwa ko sacewa
ME AKE NUFI DA IMIE NUMBER- ma’ana (international moble equipment identity ) wannan wata number ce guda #15 da ko wacce irin waya keda ita.
Maasumah Nigerian News Update
Sau da yawa mukan sayi wayar daba sabuwa ba a hanun yan uwan mu da abokai kuma sai tsautsayi ya biyo ta kanta na faduwa ko kuma sacewa.
Wanda hakan yakan iya cutar damu wani kaga an shiga sashen dandalin sada zumun tarsa ana ta yada abinda ba hakaba ko makaman tansu so wannan wata hanyace da zaka yi domin bada kariya ga wayarka koda anyi abin (sata/faduwa) to cikin awanni kadan tun kan tayi nisa zaka gano kayar ka ta hanyar sannin (imei numbers) naka.
ME AKE NUFI DA IMIE NUMBER- ma’ana (international moble equipment identity ) wannan wata number ce guda #15 da ko wacce irin waya keda ita.
DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook.
Ada ana amfani da wasu yan dabaru wajen chanzata amma yanzu abin baya yiwu wa kuma kowacce waya daka ga to tana da wannan numbers kuma wata bata kama da wata maana (wasu suzam iri daya).
Wanda tabbas idan kasan wannan numbers naka to wayarka bazata taba bata ba ko ina kuwa zataje a fadin duniya.
Domin kana zuwa ka bawa jami’an tsaro wannan number to tabbas zasu nemoma ita cikin sauki.
TA YAYA ZAKA SAN IMEI NUMBER NAKA
1.Hanya ta farko da zaka san (imei number) naka ta hanyar shiga (settings-abaut phone-status-imei inpormation) idan kabi wannan hanyar zakaga (imei numbers) naka sai ka kofesu ka adana saboda tsaro.
2.Hanya ta biyu da zaka san (imei number) naka ta hanyar danna numbers a wayar ka danna *#06# to idan ka danna wannan numbers ma zakaga (imei number) taka ta bayyana.
#Sanarwa
1) Munso muna guda gudanar da shirye-shiryen mune cikin videos saboda acan zayi bayanin sosai yadda kowa zai fashin ta amma hakan baya samuwa saboda rashin kayan aiki irin su camera, mc da wasu yan abubuwan amma insha allah muna ta kokarin samar dasu yadda zamuna yin shirin yadda zai kayatar daku.
2) Sannan mukan so idan munyi posting a yi mana #like da #shire hakan kansa musan cewa wannan darasi ya burge ku saimu sake nemo maku irin wannan darasin idan kuma kunada abin da kukeso muyi managa akai to ku fada mana ta hanyar yin #Comment mu kuma zamuyi iya kokari muga munyi maku shi.
3) Sannan ku kasance da shafin www.maasumah.com.ng a kowacce ranar (#Laraba) dan samun shirye-shiryen #fasaha dama kowacce rana dan samun shirye shiren mu masu kayatar wa
Tareda – Aliyu idris mohd shi’a
Tags:
Yanar gizo