@Ma'asuma Nigeria News Update
Da yammacin yau Alhamis 6/2/2020,ne da misalin karfe 4:30pm na yamma. Yan uwa Almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky na garin Kontagora da kewaye. Suka bi sahun sauran takwarorin su na sauran Biranen kasar nan ciki har da Abuja. Wurin Kira ga gwamnatin zalinci ta kasar nan. Da ta gagauta sakin Sheikh Ibrahim Zakzaky (H), Da Matar sa Malama Zeenat. A bisa haramtacciyar tsarewar da ake cigaba da you musu a Babban Kurkukun Kaduna.
Sai dai muzaharar ta dauki dogon zango ana yinta a cikin garin na kontagora. Ba tare da yan uwa sun gajiba. Kuma ana tafe ana kiran #GovernmentFreeZakzaky. Inda al'ummar gari suna jinjinawa da tausayawa da halinda jagora yake ciki. Inda su kuma yan uwa Maza da Mata ba abin da ake ji suna fada sai.
#government_free_zakzaky
#Free_our_leader_zakzaky
A haka dai har muzaharar tai inda Za'a rufe ta. Inda wakilin yan uwa almajiran Sayyid Zakzaky na garin Babban Rami Malam Muhammad Tukur ya gabatar jawabin. Makasudin fito wannan muzaharar ta lumana, inda Malamin yayi jawabin sosai. Sannan aka yi addu'a aka sallami yan uwa.
Daga wakilinmu:
~Auwal M Tukur
6/2/2020

Tags:
#FREE_ZAKZAKY