Zan Danso nace wani abu game da Shaheed Ishaq Suleiman Sokoto duk da haduwata dashi sau daya ne shine farko kuma shine karshe.
Mun hadu dashi ne a mu'utamar da daya gudana a kanon dabo wanda Ma'asuma Nigerian News Update ta shiryawa wakilanta a karo na biyu.
Tun da nake mu'amala da mutane ta social media ko a fili ban taba ganin mutum mai barkwanci irin Shaheed ishaq Suleiman sokoto ba.
Saboda idan har kuna zaune kowa yayi shiru sai yayi wani abun da kowa sai ya dara.
Hakika naji shahadar shaheed ishaq Suleiman sokoto saboda ban riski jin shahadarsa ba sai kusan kwana uku saboda rashin waya a hannuna. A gaskiya yana daga cikin mutane masu kama zuciya.
Da wannan nake mika sakon ta'aziyyarsa ga dangisa da daukacin ma'aikatan Shafin Ma'asuma Nigerian News Update.
Sallama a gareka ranar da aka haife ka da ranar da aka kashe ka da ranar da Za'a tasheka kana rayayye.
#40days
#MaasumaNigerianNewsUpdate
#FreeZakzaky

Wannan shine Dan yatsan Shaheed ishaq Suleiman

Tags:
Game damu