A Lokacin da aka Daga Zaben Jihar Kano a matsayin Zaben Da Be kammala ba (Inconclusive) A Lokacin Abba Gida Yayima Gwamna Ganduje Tsiran Kuri'u Dubu Ashirin Da Shida Da Dari Shida Da Hamisin Da biyar 26,655 a Lokacin kuma da aka Cire Kuri'un Abba 128, 572 amatsayin Wanda Aka Goge (Cancelled) bayan An kammala Zabe Shine Gwamna Ganduje Yayima Abba Gida Gida Tsiran Kuri'u dubu Takwas Da Dari tara da Tamanin da Biyu 8,982 a yanzu haka kuma idan Kotun Kollin Nageriya Supreme Court Ta Dawowa
Da Abba Gida Gida Kuri'unsa 128,572 da Aka Cire masa Cancelled)
Kenan Zai Samu Kuri'u Milyan Daya Da Dubu Dari Da Hamisin da uku da Dari Biyu da Tamanin da Biyar 1,153,285 yayinda Shi kuma Gwamna Ganduje yake Da Kuri'u 1,033,695 wanda Hakan Ya Nuna Abba Gida Gida Yayima Gwamna tazarar Kuri'u Dubu Dari Da Dubu Sha Tara da dari Biyar Da Chas'in daidai 119,590 hakan Zai Bama Supreme court damar tabbatar da Abba Gida Gida amatsayin Gwamnan Jihar Kano...
Wasu na ganin Dawowa da Abba Gida Gida kuri'unsa na farko da aka goge shine zai Tabbatar da adalcin Supreme court a Idon Duniya kamar Yadda Ya Faru Da Jihar IMO
Tags:
Labaran Duniya