Daruruwan zaratan matasa almajiran Sayyid Ibrahim ne suka fito domin gudanar da jerin gwanon limana na kira ga gwamnatin tarayya karkashin shugabanci Gen Muhammadu Buhari da ta saki Sheikh Zakzaky da take cigaba da tsarewa fiye da shekaru hudu akan zalinci.
Yau jum'a 17/12020 sati uku kenan da ta'addancin jami'an tsaro akan almajiran Sheikh Zakzaky da yayi sanadiyar rasa rayukan biyu daga almajiran na Sheikh Zakzaky tare da jikkata fiye da Goma.
Ku biyo mu domin jin yadda Muzaharar zata gudana
–Bilal Nasir Umar Sakkwato

Tags:
#FREE_ZAKZAKY