Yadda zaki boye phone number ki samari su daina ganinta a facebook profile naki

YADDA ZAKI/ZAKA  KULLE NOMBER KI A FACEBOOK IDAN SU WANE SUN DAMEKI DA KIRA

Maasumah Nigerian news update

Da farko ki bude facebook naki dazarar ya bude to tafi
Settings saiki shiga zakiga abu buwa da ywa a ciki kamar account setting, security,  privacy dama wasu da yawa to zaki jeki kasan inda aka rubuta (privacy) zakiga an rubuta (privacy setting) sai ki shiga zaki ga inda aka rubuta (who can look you up using the email address you provided) saki shiga zai bude maki sai ki danna (only me) saiki dawo a kasan sa zakiga (who can look you up using the phone number you provided) shima kisa (only me) to shike nan komai yayi dai dai ba wanda zai sake daukar number naku ya kiraku dan koda yaje nema bazai gaba. 

DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook. 

Sister yanzu basai kin kira alin shi’a ba ko turawa wani information naki yayi maki wannan da kanki zakiyi allah ya taimaka.

To abokai ku kuma idan kunason number wata to kuje ta inbox kuyi mata magana sai ku tambaye ta idan tayi niya ta baka shikenan karka zama mai daukar abun wani ba izini.

Tareda 

Aliyu idris mohd shi’a   

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post