Soyayya Kaddara, Jenet Baturiya Yar America Tazo Kano!!!


🇨🇮Ma'asuma Nigerian New Update

_Jenat baturiyar yar birnin corlifonia tazo kano sanadiyyar, wani matashi dan shekara 23 mai suna Sulaiman

_Itadai jenat tace bataga abin dazaisa tasamu masoyi kuma tazo garehi ace kuma ta koma bashiba.

_Fatima mahaifiyar matashi Sulaiman tayarda daku dirin ita wannan baturiya yar birnin corlifonia dangane da yunkurin datai wajan ganin abatashi sutafi

_Agafe gudakuma shi matashin saurayin shima ya amince zaibi wannan baturiya america acigaba da rayuwar soyayya wanda aka saba a facebook.

_Batutiya tadau murna Shikuma,Sulaiman yafara shirintafiya

_Sulaiman dan Panshelara zaikoma garin su jenat can kasar america birnin corlifonia dancigaba da yaruwar soyayya.

_kubiyomu ashiri nagaba danjin yadda tafiyar zata kasance.

Daganan mukakawo karshan shirin, amadadin ma'aikatan ma'asuma nigerian news update, tare dani mj matashi ibrahim nakecewa ada kacemu ashiri nagaba

KUKASANCE DA MA'ASUMAH AKODA YAUSHE DAN ILIMAN TUWA DA SANIN YADDA DUNIYA KECIKI

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post