@MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATE@
Ga abinda take cewa; "Kai (Trump/America) Babana ba tsaran wasan ku bane.
Sabida haka, kuka same shi da makami mai linzami, in da kai namiji ne ka fiskance shi gaba da gaba mana.
Duniya dole tasan Bakin Zaluncin Trump. Kashe Babana Qaseem Sulaimani bai cenza komai ba, saidai ƙara mana ainihin ƙarfi."
Kaji Manya 'yan gidan Sadaukai nlmasu saukdaukar da Rayuwarsu domin addinin Allah (T).
Ina Zainabawa ga Zainab mai koyi da Sayyada Zainab (S) ta fito tana caccakar makiya Allah, Kamar yadda diyar Imam Husain ta fiskanci aduwwai nai da kakkausar murya.
Yaku Sistoci ku fito mu Qabubalanci azzaluman dake rike da Ummarmu Malama Zeenat tare da Mai gidan ta Farin cikin mu , mai saita mu Sayyid Zakzaky (H).
#FreeZakzay.
FreeUmmaZeenat.
#DeathToAmerica.
Tags:
Muhimman zantuka