🇨🇮Ma'asuma Nigerian New Update
____________________
RUWAYAR BALADHURI
_Ya ruwaito daga sulaiman al Taymi daga Abdullahi bin Aun;Abubakar ya nemi Ali da yayi masa mubaya'a, sai Ali (as)yaki. Daga nan sai Umar ya tafi gidan Ali(as)dauke da makamashi. ya taras da Fatimah a bakin koafar gidan, wadda tace masa ;kazo da nufin kona mani gidane?Umar yace;"kwarai kuwa!".
_Domin karin bayani sai aduba littafi mai suna;-
_Al-Baladhuri Ahmad bin Yahya bin Jaber al-Baghdadi,cikin Ansabal Asharaf mujalladi na 1 shafi na 586, ruwaya ta 1184
RUWAYAR MUNIYYIDDIN IMAMUDDIN ISMA'IL
_Daga nan sai Abubakar ya umarci Umar da yaje yazo da Ali da wadanda ketare da shi daga gidan Fatimah(as). Abubakar yace wa Umar;Idan sunki zuwa,to ka yakesu.Nan take Umar ya nufi gidan Fatimah, yana dauke, da makamashi don ya kone gidan. Anan ne ya gamu da Fatimah, inda take tambayarsa , "ina zaka tafi haka", ya kai dan khaddabi kazo ne ka kone mana gida?Umar umar ya ammasa da cewa (kwarai kuwa!).
_Kitabul Mukhatasar Fi Akhbaril Bashar dhafina 64
_nanmuka kawo karshen wannan rubutu sannsan muna so allah shida famana inzamuyi nagaba. Abin damukai daidai allah kabiya ladan ga rushin SHAHEED ISHAK MUHMMAD SULAIMANH
Masha Allah🙏
Daga Wakilinmu Na Kano
MJ Matashi Ibrahim
07032680713
matashi1234@email.com
Tags:
Taskar ilimi