wannan shine video yanda America tayi taget na motocin su shaheed gener khaseem soleiman akasar irag Dede lokacin da suka nufi hanyar jirgi don komawa gida Iran ayi masu lugueden wuta tasa ne ta yadda Koda mota daya daga cikin motocin Bata iya tsira daga wannan mummunan harin ta addanci ba
Video yanda aka Kai harin ta addanci gasu gener khaseem soleiman |
Tags:
Labaran Duniya