Daga Wakilin Shafin Mu --Idishia Jos. |
Kamar kullum yau ma almajiran Sheikh Ibrahim Zakzaky sun fito muzaharar free Zakzaky a babban birnin tarayyar Nigeria Abuja, amman jami'an tsaro a yau din sunyi ruwan tiyagas kan almajiran Sheikh Zakzaky da harbi da harsasai masu rai.!
Muzaharar ta yau ta fara gudana ne daga Sky Memorial Abuja, inda ta kama hanyar Bega tafe ake cikin Izza ana kiran asaki Sheikh Zakzaky, "isowar jami'an tsaron Sars suka fara harba tiyagas da harsasai masu rai kan yan uwa almajiran Sheikh Zakzaky:
Zuwa yanzu mun samu labarin Harbin Mutum biyu sai dai babu tabbacin rasa rai a cikin harin da aka yi. Mun samu wannan labarin ne daga Wakilin media Na struggle Shaheed Asperger.
Daga Shafin Ma'asumah Nigerian News Updates.
Tags:
Labaran Duniya