Ku riqa shirinku domin wanann rana
Allah shine mafi sanin abinda ke cikin zukatan bayinsa, kuma mafi sanin abinda zai auku gaba. Saboda wannan ilimi nasa yasa ya sanar da bayinsa muminai su kasance cikin shiri s ko ds yaushr don,fuskantar barazans daga kafirai masu yi musu mummunsn shiri.
Duk da wannan shiri da kafirai ke yi kan musulmai da muslimci amma Allah bai umarce su kan cewa su afka musi da yaqi ba har sai dai idan su kafiran sun fara kai musu hari.
Allah (T )na cewa;
‘’ KUMA KU YAQI WADANDA KE YAQAR KU A HANYAR ALLAH , KUMA KADA KU YI TSOKANA, LALLE ALLAH BA YA SON MASU TSOKANA .‘’
RA :190)
RA :190)
Abinda ke kan musulmi shine su riqa yin shiri don kare kansu daga harin maqiya kafirai yayin da suka kawo musu hari.
‘’ YAA KU WADANDA SUKA YI IMANI ! KU RIQI SHIRIN KU (na yaqi a ko da yaushe ), SA'AN NAN KU FITA DA HARI (don kare kai yayi da aka kawo muku)JAMA'A-JAMA'A (a matakin farko ba lokaci guda ba ), KO KU FITA DA YAQI GABA-'DAYA (idan aka kawo muku hari gadan-gadan ).‘’
(NISA'I :71)
Kamar hakane qasar Iran ta aikata sunnar Allah ta hanyar yin wannan tanadi bisa umarnin Allah ba tare da sun tsokani kafiran Amurka ba, amma da aka kawo musu hari sai suka kare kansu a matsayin ramuwa, wanda duk hakan sunnar Allah ce.
QASAR IRAN TA ZAMA MAKWAFI GA SAURAN QASASHEN MUSULMI .
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da Ado Isah Guda.
08126385470
~9th January , 2020.