Hanyoyi Masu Sauki da zaka Yi Blocking Din ATM Card Naka Daya Fadi Ko Aka Sace!!!







@Ma'asumah Nigerian News Update, tare da Bin Haroun Sigau.

Wadannan hanyoyi hnayoyi ne masu saukin gaske da ba sai kanbata lokacin zuwa Banki ba, kagan ba ruwanka da zuwa bin layi da shan rana duk don warware wannan yar karamar matsala ba.

Cikin yam sekon ka gama da wanna, domin guje wa barayi kada su kwashe maka kudin dake account din.

Yadda zaka Blocking na First Bank ATM Card.

Abinda kake bukata anan shin takamaimai din layin dakayi Register din banki dashi kake jin Alert, saika Tura Sako Kamar Haka: BLOCK zuwa 30012. Shikenen! Zuwa awa ashirin da Hudu (24) ATM dinka zai daina aiki balke har a kwasa ma kudi.

Daga nan zaka iya zuwa banki don yin Sabin ATM Card.

GT bank ATM Card.

Shi kuma na GT bank zaka iya Blocking din shi ta hanyar Application dinsumai Suna SMS Banking ko  GT World App

Kana kuma kana iya kullewa ta hanyar tura sako suma. Kamar haka: HOTLIST NUBAN zuwa 08076665555 ta cikin Number da kake amfani dashi wajen jin Alert.

Wajen Saka HOTLIST NUBAN din nan zaja cire NUBAN din  saika saka Numbobi goma na Account dinka.


Yadda zaka Blocking Fedility ATM Card

Shima wannan akwai hanya mafi sauki ta hanyar danna Numba kamar Haka *770*911#. A layin da kake transaction da jin Alert.

Yadda zaki Blocking Din Zenith Bank ATM card.

Su nasu zaka yi Blocking din ne ta hanyar amfani da Mobile Application dinsu.

Idan ka download din Application din kayi log In saika danna 'Menu' kana ka zabi Cards And Cheques.
Saija zabi Deactivate, zau bukaci dalilin abinda kake shirin yi saika yi musu bayani kana ka latsa Continue, Shikenen.

Wannan mun dan tsakuro muku ne daga cikin na bankunam da aka fi amfani dasu.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post