Gwamnatin Garin Katsina Talashi Takobin Hana Talakawa Neman Nakansu.


Gwamnatin Garin Katsina Talashi Takobin Hana Talakawa Neman Nakansu.

Dokar tabaci da Gwamnan Katsina Alhj Aminu Bello Masari ya sanyawa Al'ummar garin Katsina tasanyasu cikin halin zillimi akan Takobinda Mai girma Aminu Bello masani ya Lasa ta yana zirga-zirgar Mashina bayan Magriba kowa ya shige gidansa.

Sheik yaqub Yahaya yace "idan mukaji an yi Kidnafin ko Fashi, Sata,Halbe-halbe to gwamnatice. Domin sunaso su kori mutane surika aiwatar da Kudirinsu kashe-kashe ko Sace-sace a cikin gari Katsina shiyasa suka kirkiri Shu'umar doka akan Al'ummaTalakawa masu neman abinci".

Ya kara da cewa "Gwamnatin Garin Katsina tace duk wanda aka gani bisa mashin koda shidaya ne a bisa asamu wani Mutum yayi Kabbara su sunsan mizasuyi".

Wannan doka ta alakanta ne ga Talakawa masu neman abinci, masu neman na kansu domin rufama kansu asiri musamman  Masu Awara, masu Nama Tsire, sauran 'yan kasuwa sunfi fitowa da dare a cikin garin Katsina. Yanzu gwamnatin Aminu Bello Masara tasa wannan Muguwar dokar ga masu neman abin rufawa kansu asiri.

Gwamnatin Aminu bello masari ta garin Katsina ta dau albashin Hana Talakawa neman abincinsu misaman masu sana'a bayan Sallar Magrib

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post