Jami'an Kasar Amerika ne suka shahadantar da shi a safiyar yau juma'a 3/1/2020.
Wannan gangami an gudanar da shi ne a babban masallacin juma'a na garin Katsina bayan idar da sallar juma'a a yau.
Dubun dubatar yan'uwa musulmi ne suka halarci gangamin. Ga wasu daga cikin hotunan da muka daukar maku a wajen taron.