Da dumi dumi:/ yan' shi'a sunyi muzaharar kin amincewa da kisan sheikh zakzaky {h} a manyan biranen nigeria

AN SABINTA KIRA GA GWAMNATIN NAJERIYA DA TA GAGGAUTA ASAKI MALAM ZAKZAKY 17/01/2020.

@Isma'il Abubakar Idris Katsina.

Al'ummar cikin garin Katsina sun sabinta kira ga Gwamnatin Najeriya ra Amerika da Saudiyya da ta gaggauta sakin Malam Ibrahim Zakzaky da Iyalinsa wanda suke tsare dasu sama da Shekara (04) bayan Kotu ta bada Umurni Asaki Malam Zakzaky a biyashi Diyya amma hakan ya gagara
Sakin Malam Ibrahim Zakzaky ya zama wajibi ga Gwamnatin Buhari domin cigaba da tsare Malam Zakzaky da Haramtacciyar Gwamnatin Buhari keyi Zaluncine, take hakkin dan Adam ne














DA'IRAR SHINKAFI MA ANYI BABBAN MOTSI.
____________________________
fatimaboutique.fh@gmail.com
____________________________

A yau juma'a bayan kammala sallar juma'a Almajiran Shaikh Ibraheem Ya'aqoub Zakzaky(H) na garin Shinkafin Jihar Zamfara suka gabatar da Muzaharar neman sakin jagoran Harka Islamiyyah a Nigeria wanda ake ci gaba da tsarewa bisa zalunci.







Wakilin yan uwa Musulmi na garin Shinkafi ne Malam Qasseem Shehu Shinkafi ne ya jagoranci Muzaharar yau wadda ta taso daga babban Masallacin juma'a na garin Shinkafi.

Muzaharar na tafiya ne cikin tsari tare da rera wakokin neman sakin jagoran Harka Islamiyyah  Shaikh Ibraheem Ya'aqoub Zakzaky(H)

#Freeshaikhzakzaky
#Freedomforshaikhzakzaky
#Godprotectshaikhzakzaky
Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post