Bafa Tsira Kukai Ba Kafirai Da Azzalumai!!!

Kafiri da Takwaransa

@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @

GWARGWADON  TANADIN MU GWARGWADON QARFIN MU

Duk wanda ya bi umarnin Allah (T )zai sami daukaka akan kafirai, munafukai da azzalumai, domin Allah na daukaka darajar bawa mai yi masa biyayya tare da bashi izzah akan kafirai .

Shi kafiri bai san Allah ba ballantana ya ji tsoronsa, amma shi ya fi jin tsoron abinda yake gani na zahiri fiye da abinda ba ya ganinsa.

Wannan dalili yasa Allah ya umarce mu da yin tanadin makamai da dukkan wata fasaha wacce za mu tsoratar da su da ita don samun izzar muslimci da kuma kare kai. Sannan kuma ya nusar da kafirai kan cewa su sani fa duk abinda suke yi ba wai sun fi qarfinsa bane, kuma ba tsira suka yi ba, lokaci kawai ake jira.

👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼

‘’ KUMA KADA WADANDA SUKA KAFIRTA SU YI ZATON (cewa )SUN TSERE (daga kamuwa ko azabar Allah ), LALLE NE SU BA ZA SU GAGARA (wajen halakar da su )BA.

KUMA (ku musulmi )KU YI TATTALI DOMIN SU GWARGWADON IKO NA DAGA QARFI (ta kowacce fuska ), KUMA DA AJIYE DAWAKI (jirage da rokoki da gurneti da sauran nau'in muggan makamai a wannan zamani ), KUNA TSORATAR DA MAQIYAN ALLAH KUMA MAQIYAN KU DA SHI (makamin ), DA MA WASU KOMA BAYANSU (munafukai na cikin gida da waje ), BA KU SAN SU BA ALLAH NE (kadai )YA SAN SU .....‘’

      (ANFAL: 59-60)

Yanzu masu yin aiki da wannan aya ne kadai suka zama barazana ga kafircin duniya , kuma su ka zama izzah  ga musulmi da muslimci.

ME YASA BA ZA KUYI KOYI DA WANNAN QASA TA MUSLIMCI BA?

Daga wakilanmu na Bauchi zone .

Tare da Ado Isah Guda .

       08126385470

~11th January , 2020.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post