Cikin Daren ranar talata Iran ta gaddamar da wasu hare-hare wajaje Biyu na sansani Sojojin America
da ke Iraqi, Iran tayi Nasara cilla Rokokinta wanda ko daya babu wadda aka iya saukewa. Wannan na daga cikin Ramuwar Gayya akan Kisan da America tayi ma Babban Janar din Sojan Iran Qaseem Suleimani. Iran tace wannan karon idan America tayi gigin cewa zata Rama to kai tsaye makamanta zata harba su cikin America.
Za su fada maku adadin Barnar da muka yi masu.