Anyi wani Gaggarumin Auren na Kananan Yara Kasa da Shekara (12) a kudancin Najeriya.
Anyi wani Aure na kananan Yara a kudancin Najeriya inada aka daurama Yara kanana Aure, Masu kasa da Shekaru Goma Sha Biyu (12) Kiristoci.
Minene Ra'ayinka da ace Duniyar Kusulmai ne tayi wannan abin..?.
Tags:
Labaran Duniya