Ƴan Bautar kasa (Corpers) Kuyi Tsammanin Karin Albashi, A Ƙarshen Watan Janairu!!!



@Ma'asumah Nigerian News Update, Tare da Bin Haroun Sigau.

A wata sanarwa da ƙungiyar Notional Youth Service Cops suka fitar cewa;Da yiwuwar ƙarin Albashi a karshen wannna awata na Janairu.

Wannan ƙarin ya biyo bayan karawa ma'aikata yawan albashi (Maximum Wage) idan har wannan abu ya tabbata albashin duk wani ɗan bautar kasa zai tashi daga #19800 zuwa #30000.

Ministan Youth And Sports Development, Sunday Dare, Ya tabbatar wa da ƴan bautar ƙasar da cewa, Alawans ɗinsu bazai yi kasa da Naira Dubu Talatin (#30000) ba, duk wata a wannan shekara ta 2020.

Muna sa ran kashen Janairun nan fiskar ma'aikatan mu zaizo da fara'a da annashuwa.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post