A'isha Dikko |
➝MJ Matashi Ibrahim
______________________
_Aisha dikko mai kika barwa zuriyar ki, kuma menene amfanin zuriyar dakika tara kuma kike nema ki kashe kanki da kanki.
_Nawa aka baki da harya rude ki kike ganin cewa gwara ki sabautar da rayuwar ki a banza batare da kin amfani kanki da komai ba?
_Kamata yayi ace ke yanzu kina gida ne kina kulawa da 'ya'yan ki da mijin ki in ma kina dasu, baa kizo kina saida kimarki ba a banza ga diyan banza.
_Burinki kawai kiyi suna duk inda kikai ace A'isha ce ko to ai batanan yakamata kibiyo ba akwai wasu hanyoyi wanda basai, kinyi wasa da rayuwarki ba.
_Ya kamata ki fahimci cewa ke mace ce kuma Allah yayi miki kima da daraja, amma da yake nasan yanzu duniya ta rudeki baza ki iya gane gaskiya ba sai dai mu zuba miki ido harsai kin cinye jarabawar da kika daukarwa kanki kokuma ita jarabawar ta cinyeki.
_Daa kina da tunani, da baki fara wannan aiki dakika fara ba na taba Sayyid Zakzaky (H), matukarzaki kasance a tsagin masu kakkausar magana kan bayin Allah isin su Sayyid shi kanshi kudin da za'a baki ba lallai kici ba, kawai zaki zamar musu tamkar karya ce inki kai farauta kika samo, ana tare in kwa kika kasa subar ki a nan.
_Bama baki shawara, danki daina ba amma muna baki shawara ki rubuta wasiya tunda wuri kafin lokaci ya kure miki.
#Zakzaky na tare da Allah, kuma shi zai ci gaba da kare shi a duk inda yake.
#FreeZakzaky
#FreeUmmaZeenah
DAGA
@MJ Matashi Ibrahim
07032680713
matashi1234@email.com
Tags:
#FREE_ZAKZAKY