"Yan Sanda Sun Harbi Wakilin Shafin Ma'asumah Tare da Sauran Yan Uwa Musulmi A garin Sokoto !!!



Anharbi Wakilin Shafin Ma'asumah Dake Shiyyar Sokoto A yau Jumu'a A garin Sokoto A wajen Dauko Rahoton Muzaharar Neman A saki Sherik Ibraheem Zakzaky,

Inda Yan Sanda dss Suka Budema masu Zanga-Zangar Lumana Domin a sako masu Malamin su,

Wakilinmu Ishaq Kennan a yayin dayake aikin Daukar Rahoto a garin Sokoto



Munsamu Labarin Raunata da dama daga Cikin Mabiya Mazhabar Ta Shi'a, Daga Ciki harda Wakilinmu Ishaq Muhammad Suleman, a'inda muke bibiyar kadin Abunda yafaru Domin Samo cikakken rahoto Mai inganci...

  Inda tun bayan Harbin Nashi har Yanzu Bamu Samu Damar Zantawa dashi ba...

Muna neman Addu'ar masu bibiyar Wannan Shafin da Sutaya Wakilinmu da Addu'a tare da Daukacin Yan Uwa Musulmi Baki daya

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post