Kana da rai bata tsinana maka komai ba, kuma in ka mutu kuma a lahira ka taso bata da Aljannah ballantana ta sakaka, kuma ba za ta iya cewa kar a saka a wuta ba, ba abinda zata tsinanamaka, to wai maye ne amfanin bauta mata ne?
Mai bautarta ba karamin tababbe ba ne, tunda bata tsinanawa mutum komai Duniyarsa da Lahirarsa, to Imma ba za ta tsinana a lahira ba, a kalla ta tsinana a Duniya mana".
-Shaikh Ibraheem Zakzaky.