Taya zamu Fahimci juna alhali mun nisanci juna ?
.
Kusantar juna yana kawar da , shamakin da ke hana fahimtar juna.
.
Yayin da Fahimtar juna yake Dada sanya ```Kauna da soyayya ga Juna``` .
Taya za'a samu tausayawa juna ,
Alhali *zuciya* ta sakawa juna wani shamaki da ya hana ganin juna .
.
Idan ansamu kusantar juna
labudda sai ansamu tausayawa juna.
.
Dahaka Al'umma ke samun Hadikan da zasu amfani juna dashi.
.
Da Hadinkai ne Al'umma ke samun cigaba , ta kowa ne fanni.
.
Amma sai *ZUCIYA* ta yaye shamakin da ta sakawa juna.
.
Abin tsoro ga al'amarin *ZUCIYA* Ubangijin da ya Halicci *ZUCIYAR* ma ya kwatanta ta da kamar Dutse.
Yace ma sunfi Dutse tsauri.
A yayin da yake saita wasu Al'ummomin da suka gabace mu .
. ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ ﺍﻟﺮﺣﻴﻢ .
ﺛﻢ ﻗﺴﺖ ﻗﻠﻮﺑﻜﻢ ﻣﻦ ﺑﻌﺪ . ﺫﻟﻚ ﻓﻬﻰ ﻛﺎﻟﺤﺠﺎﺭﺓ ﺃﻭﺃﺷﺪ ﻗﺴﻮﺓ .
ﻭﺇﻥ ﻣﻦ ﺍﻟﺤﺠﺎﺭﺓ ﻟﻤﺎ ﻳﺘﻔﺠﺮ ﻣﻨﻪ ﺍﻷﻧﻬﺮ .
ﻭﺇﻥ ﻣﻨﻬﺎ ﻟﻤﺎ ﻳﺸﻘﻖ ﻓﻴﺨﺮﺝ ﻣﻨﻪ ﺍﻟﻤﺎﺀ .
ﻭﺇﻥ ﻣﻨﻬﺎ ﻟﻤﺎ ﻳﻬﺒﻂ ﻣﻦ ﺧﺸﻴﺔﺍﻟﻠﻪ .
ﻭﻣﺎ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻐﻔﻞ ﻋﻤﺎ ﺗﻌﻤﻠﻮﻥ .
( ٧٤ )
ﺳﻮﺭﺓ ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ .
.
Fassara :-
```SA'ANNAN KUMA ZUKATAN KU , SUKA K`EK`ASHE DAGA BAYAN WANCAN.
KAMAR DAI DUWATSU KO MAFI TSANANIN K`EK`ASHEWA (sukafi duwatsu kenkashewa)
KUMA LALLE DAGA DUWATSU ,
HAKIKA AKWAI WADAN DA MAREMARI SUKE BUBBUGA DAGA GARE SHI ,
KUMA LALLE DAGA GARE SU ,
HAKIKA AKWAI ABIN DA YAKE TSATSAGEWA HAR RUWA YA FITA DAGA GARE SHI.
KUMA LALLE NE DAGA GARE SU,
HAKIKA AKWAI ABIN DA YAKE FADOWA DOMIN TSORON ALLAH ,
KUMA ALLAH BAI ZAMA MAI RAFKANA BA DAGA BARIN ABIN DA KUKE AIKATAWA``` .
.
To muyi hattara dai kada irin wannan ya kasance a gare mu .
.
Anya wai Zukatan mu ba sukai wancan matsayi ba.
.
Muna gani a kashi Yan'uwan mu a gaban mu .
Makin mu tausaya musu a a sai Dariya muke .
Da ......
................
......................
Tags:
Makaranta
Allah humma salli ala Muhammad wa ali Muhammad.
ReplyDeleteAllah ya bada zikatanmu
ReplyDelete