Saduwa:- Aure a mahangar AlQur'ani da Hadissan Ahlul'Baity Kashi na 13.


_Lokutan Saduwa Da Iyali  (13-A)_



       ~Daga Ishaq Mohd Kibiya

    ~_Bisimillahir Rahamanir Raheem_

ﻓﻲ ﺣﺪﻳﺚ ﻋﻦ ﺍﻟﻨﺒﻲّ ‏( ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺁﻟﻪ ‏) ﻳﻘﻮﻝ ﻟﻌﻠﻲّ ‏ ﻋﻠﻴﻪ ﺍﻟﺴﻼﻡ ‏) ـ ﻟﻴﻌﻠّﻢ ﺑﺬﻟﻚ ﺍﻟﻨﺎﺱ ـ : ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ ، ﻻ ﺗﺠﺎﻣﻊ ﺍﻣﺮﺃﺗﻚ ﻓﻲ ﺃﻭّﻝ ﺍﻟﺸﻬﺮ ﻭﻭﺳﻄﻪ ﻭﺁﺧﺮﻩ ، ﻓﺈﻥّ ﺍﻟﺠﻨﻮﻥ ﻭﺍﻟﺠﺬﺍﻡ ﻭﺍﻟﺨَﺒﻞ ﻳﺴﺮﻉ ﺇﻟﻴﻬﺎ ﻭﺇﻟﻰ ﻭﻟﺪﻫﺎ
-1 cikin hadisi annabi (saw) da ya ke cewa ali (as) da ya koyar da mutane wannan abin da zai zo : ya ali ka da ka jewa matarka a farkon wata ko tsakiyarsa da karshensa, lalle hauka da kuturta da rauni na gaggawa gareta da .danta
ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ ، ﻻ ﺗﺘﻜﻠّﻢ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﺠﻤﺎﻉ ، ﻓﺈﻧّﻪ ﺇﻥ ﻗﻀﻰ ﺑﻴﻨﻜﻤﺎ ﻭﻟﺪ ﻻ ﻳﺆﻣﻦ ﺃﻥ ﻳﻜﻮﻥ ﺃﺧﺮﺱ ، ﻭﻻ ﻳﻨﻈﺮﻥّ ﺃﺣﺪٌ ﻓﻲ ﻓﺮﺝ ﺍﻣﺮﺃﺗﻪ ، ﻭﻟﻴﻐﺾّ ﺑﺼﺮﻩ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﺠﻤﺎﻉ ، ﻓﺈﻥّ ﺍﻟﻨﻈﺮ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻔﺮﺝ ﻳﻮﺭﺙ ﺍﻟﻌﻤﻰ ، ﻳﻌﻨﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﻮﻟﺪ
ya ali ka da ka yi surutu yayin saduwarka da iyali, lalle al'amarin yanda ya ke shi ne idan Allah ya kaddara samun da tsakaninku ba zai aminta daga kasancewa bebe ba, ka da mutum ya dinga kallon farjin matarsa, ya damke idonsa yayin jima'i, lalle kallon farji na gadar da makanta ga yaron da za'a Haifa .
ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ ، ﻻ ﺗﺘﻜﻠّﻢ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﺠﻤﺎﻉ ، ﻓﺈﻧّﻪ ﺇﻥ ﻗﻀﻰ ﺑﻴﻨﻜﻤﺎ ﻭﻟﺪ ﻻ ﻳﺆﻣﻦ ﺃﻥ ﻳﻜﻮﻥ ﺃﺧﺮﺱ ، ﻭﻻ ﻳﻨﻈﺮﻥّ ﺃﺣﺪٌ ﻓﻲ ﻓﺮﺝ ﺍﻣﺮﺃﺗﻪ ، ﻭﻟﻴﻐﺾّ ﺑﺼﺮﻩ ﻋﻨﺪ ﺍﻟﺠﻤﺎﻉ ، ﻓﺈﻥّ ﺍﻟﻨﻈﺮ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻔﺮﺝ ﻳﻮﺭﺙ ﺍﻟﻌﻤﻰ ، ﻳﻌﻨﻲ ﻓﻲ ﺍﻟﻮﻟﺪ
ya ali ka da ka je ma matarka da cikin sha'awar matar waninka, lalle ni ina jin tsoron idan ubangiji ya hukunta da tsakininku zai kasance mata maza, mai karkata ya zuwa mata mai matsalar hankali .
ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ ، ﻣﻦ ﻛﺎﻥ ﺟﻨﺒﺎً ﻓﻲ ﺍﻟﻔﺮﺍﺵ ﻣﻊ ﺍﻣﺮﺃﺗﻪ ﻓﻼ ﻳﻘﺮﺃ ﺍﻟﻘﺮﺁﻥ ، ﻓﺈﻧّﻲ ﺃﺧﺸﻰ ﻋﻠﻴﻬﻤﺎ ﺃﻥ ﺗﻨﺰﻝ ﻧﺎﺭ ﻣﻦ ﺍﻟﺴﻤﺎﺀ ﻓﺘﺤﺮﻗﻬﻢ ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ
ya ali duk wanda ya kasance cikin janaba a shimfida tare da matarsa ka da ya karanta kur'ani, hakika ni ina jiye musu tsoron kada wuta ta sauko daga sama ta konesu .
ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ ، ﻻ ﺗﺠﺎﻣﻊ ﺍﻣﺮﺃﺗﻚ ﺇﻻّ ﻭﻣﻌﻚ ﺧﺮﻗﺔ ﻭﻣﻊ ﺃﻫﻠﻚ ﺧﺮﻗﺔ ، ﻭﻻ ﺗﻤﺴﺤﺎ ﺑﺨﺮﻗﺔ ﻭﺍﺣﺪﺓ ﻓﺘﻘﻊ ﺍﻟﺸﻬﻮﺓ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺸﻬﻮﺓ ، ﻓﺈﻥّ ﺫﻟﻚ ﻳﻌﻘﺐ ﺍﻟﻌﺪﺍﻭﺓ ﺑﻴﻨﻜﻤﺎ ، ﺛﻢّ ﻳﺆﺩّﻳﻜﻤﺎ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻔﺮﻗﺔ ﻭﺍﻟﻄﻼﻕ
ya ali ka da jema iyalinka face ka kasance tare da kyalle sannan suma iyalinka da kyalle, ka da ku shafi juna da kyalle guda sai sha'awa ta yi karo da sha'awa, lalle hakan na janyo kiyya tsakaninku, sannan ya kai ku ga saki da rabuwa da juna .
ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ ، ﻻ ﺗﺠﺎﻣﻊ ﺍﻣﺮﺃﺗﻚ ﻣﻦ ﻗﻴﺎﻡ ، ﻓﺈﻥّ ﺫﻟﻚ ﻣﻦ ﻓﻌﻞ ﺍﻟﺤﻤﻴﺮ ، ﻭﺇﻥ ﻗﻀﻲ ﺑﻴﻨﻜﻤﺎ ﻭﻟﺪ ﻛﺎﻥ ﺑﻮّﺍﻻ ﻓﻲ ﺍﻟﻔﺮﺍﺵ ، ﻛﺎﻟﺤﻤﻴﺮ ﺍﻟﺒﻮّﺍﻟﺔ ﺗﺒﻮﻝ ﻓﻲ ﻛﻞّ ﻣﻜﺎﻥ .
ya ali ka da ka jewa iyalinka a tsaye hakika hakan na daga dabi'ar jaki idan an kaddara da tsakaninku zai kasance mai yawan fitsarin kwance kamar jaki mai yawan fitsari a dukkanin wajen da ya samu .
ﻳﺎ ﻋﻠﻲّ ، ﻻ ﺗﺠﺎﻣﻊ ﺍﻣﺮﺃﺗﻚ ﻓﻲ ﻟﻴﻠﺔ ﺍﻟﻔﻄﺮ ، ﻓﺈﻧّﻪ ﺇﻥ ﻗﻀﻲ ﺑﻴﻨﻜﻤﺎ ﻭﻟﺪ ﻟﻢ ﻳﻜﻦ ﺫﻟﻚ ﺍﻟﻮﻟﺪ ﺇﻻّ ﻛﺜﻴﺮ ﺍﻟﺸﺮّ .
ya ali ka da ka jewa iyalinka daren idil fitri , lalle idan an kaddara da tsaninku zai kasance mai yawan sharri


     ~Free Syed Zakzaky Dolee

       ~Daga Ishaq Mohd Kibiya

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post