YAUSHE GOMNATIN NIGERIA TAFARA BIN UMURNI KOTU AKAN MALAM AL ZAKZAKY(H)
Daga yusuf mai rago Zaria
Duk da munsan cewa bayanzu kotu tafara bada umurni akan Malam zakzaky ba amma azzaliman mahukunta Nigeria basabi idanhar sukabi Wannan umurni to akwai wata munmunan shiri akasa
Idan bakumantaba baban kotu kasa dake Abuja tabayar da belin malam zakzaky da mai dakinsa malama zeenat sannan abisa sharadi abiyashi diyyan miliyan hamsin sannan anyi masa ganin gida aduk inda sukeso a fadin Nigeria,
Sannan wannan kotun na kaduna tabayar da umurni cewa malam zakzaky yaje duk inda yakeso a duniya gurin naiman Lafiyansa karkashi kulawan jami,an tsoro mai yasa ba,ayiba
Yazukuma wannan kotun databada wancen umurni tasake bada wani umurni akai malam al zakzaky gidan Yari dake kaduna idan azzaliman sukabi wannan umurni to akwai wata manufa da suke da,ita akanhaka
Duk da idan mukai dubi izuwa lauyan gomnatin Nigeria shine Yakawo shawara akai malamin gidan yari kuma aka amince mai yasa hakan yan uwa masu ilimi
Abaya lauyan gomnatin shine yace aba dss kulawa da malam zakzaky sakamakon subasuda isheshe jami,an tsoro da zasu iya ba gidan yarin tsoro saboda barzanan mabiyansa mai yasa yanzu kuma zasukaishi
®mai rago Zaria
Free zakzaky dole