Mutumin da kuka kashe, kuka duba tabbas baya da rai kuma Allah (T) ya dawo dashi. Shine kuke ta hankoron ala dole sai kun kashe? Wanne irin kashe wa kenen kuke son sai kun yi masa?
Ran El-Zakzaky yana hanun Allah ne, daa karfi da ikon mai iko na bawa mutum daman daukar rai to, da Zakzaky bai kawo yau ba. Domin su Abacha duk sun gwada basu dace ba, sun saka makurar karfi basuyi nasara ba.
Me yasa baku duba tarihi, koda yake nasan ma koda kun duba din bazaku fahimci komi ba. Domin son rai da rade-radin zuciyar ku bazai barku ku dau darasi ba ku gane gaskiya balle ku bita.
Tun bayan abinda kukai, a Zaria na kisa, yiwa mata fyade da bisne mutane a kabarin bai daya a Mando, baya ga hakan kullum tunanin ku shine ci gaba da shekar da jini.
Wannan shari'a da kuke ta zalunci dakin bin dokar taku da kuke tutuya da ita, bazai kaiku ko ina ba. Domin tunanin ku shine kuci gaba da riqe Sayyid a hannun ku har rai yayi halin sa.
To, ku sani shidin ba mutum ne kamar kowa ba, kun san ko shi waye da kuma matsayin sa a wajen Allah m. Don haka mun barku dashi, domin fadar da kuje dashi fada ne da wakilin Allah, kuma tabbas bazaku taba nasara ba.
Ku sani Allah yana ganin ayyukanku kuma shi zai mana sakaiya, nan bada jimawa ba zaku ga karshen ku insha Allah.
#FreeZakzaky
#FreeUmmaZeenah
#GovtFreeZakzaky

Tags:
#FREE_ZAKZAKY