Ko Kasan Yau Shafin Ma'asumah ke Taya Daya Daga Cikin Wakilanta Murna Karin Shekara Daya a Duniya ??




Gwarzon Marubucin Nan Kuma Daya Daga Cikin Jaruman Wakilan shafin Ma'asumah Nigeria News Updates  dake Dandalin Sada Zumunta na Social ya Kara Shekara Daya Daga Cikin Shekarun sa Masu Albarka.

Wadannan Shekarun Naka mu Zamuyi Alfahari Dasu Fiye da Kowa Dan Uwa Aliyu Idris Mohd Shi'a.
Tabbas mun Amfanu Da Ilimin ka, mun Ilimantu da fadakarwar ka, mun fa'idantu da Tunatarwa ka,

Hakika Wadannan Shekaru naka Sun Zamo Ababen So ga Kowa Mu samman mu, Kakasance Mabiyi kuma Mataimaka ga Sayeed Zakzaky (h) Allah yakara Sabaty da Da ninka Wasu Masu Albarka Bisa koyarwa Manzo Da Iyalan gidan sa Tsarkaka...
Zanyi Amfani da Wannan Damar A madadin Wakilan Shafin Ma'asumah In Mika Sakon Taya Murna ga Daya Daga Cikin Wakilanmu bisa Karin Shekaru masu Albarka...
Allah ya zamo Mana Gata Ka Faranta Mana da fitowar Sayeed (h)  Alfarmar Soyayyar Sayyadah Zahara dake Acikin Zuciyar Masoyan ta.

Kuma muna Rokon Allah ya kubutar Mana da Wakilan mu biyu Mahadi Tukur Almizan da Jibril Usman sarki dake Hannun Gwamnatin Nigeria abisa tsare su da akeyi bisa Zalunci tare da Sauran Yan Uwa gabaki daya.....

Happy Birthday to you

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post