"Tsari na adalci ne kawai zai iya samar mana da shugabanni masu adalci, saboda haka, qoqarinmu ya zama shi ne tabbatar da tsarin Adalcin. Domin madama tsarin zalunci ne ke da iko:
To ba yadda za a yi a samu shugabanni adilai, domin tsarin zalunci, ba zai taba samar da shugabanni masu adalci ba! Tsari ne dama bisa zalunci aka shirya shi, fima-labudda azzalumi ne zai zama shugaba,
Kuma dole ne in mutane suka zama haka nan, su zama fasiqai da fajirai!"
— Inji Shaikh Ibraheem Zakzaky (H)
Auwal Yusuf Muhammad
Ma'asumah Najeria News Update
#1/12/2019

Tags:
Jagoran Gaskiya