SAQON GUDA BIYU NE !.
. .
. . . IDAN MUN BADA LABARI KARATU YAKE
ZAMA AWAJANSU.
RANAR DA MUKA ZAUNA DAN YI MUSU KARATU RUDEWA SUKE.
Zahirin Suke Kallo, Basusan Badininba.
DAN HAKA ZAMU DINGA FASSARA MUKU, MU DAUKI YATSANKU MU DORA AKAI.
---> WAJIBI NE KU SAN ALLAH, KUSAN KADARIN
MANZANSA [S.A.W.A.].
KU DAWO KUSAN HAKKIN AHLIL BAITY KANKU.
Wallahi Sai An Tambayeku Wannan !!!.
INA MASU BARCI KU FARKA.
Hasbunallahu Wa Ni'imal wakeel
*MAS'UDU DAN MASANI SHINKAFI*
Tags:
Muhimman zantuka