Hadisin Dake Busharar Bayyanar Sayyid Sharafuddeen Zakzaky (h).


Haske ya bayyana, Hujja ta Zo maka...
_____________________________________________
______________________WROTE MAS'UDU DAN MASANI SHINKAFI _______________________
_____________________________________________
______________________
Allah (T) Yayi Alqawari Zai Cika Haskensa Koda
Kafirai da Munafukai da Mahassada Basu Yarda
ba !

Domin Allah (T) ya Tayar Mana da MAULANA
SHARAFUDDEN IBRAHEEM YAQOUB AL-
ZAKZAKY
[H] A Wannan Nahiyar A Matsayin Mujaddadin
Addinin Allah (T) Ne !

Saboda Haka Nake Tunatar da Azzalumar
Gwamnatin Buhari , Dama Sauran Gwamnatocin
Azzalumai Masu Zuwa Nan Gaba Cewar : SAYYID
ZAKZAKY [H] Dashen Allah (T) Ne Kuma Babu
Wani Azzalumi Dazai Iya Tugewa Komai
Karfinsa !
Baza Ku iya Kashe SAYYID ZAKZAKY [H] ba , Har
Sai ya Kammala Aikin da Allah (T) ya Tayar
Dashi Dominsa Na Jaddada Haqiqanin Addinin Allah (T) A Wannan Nahiyar !

Kewaye SAYYID ZAKZAKY (H) da Kukayi da
Manyan Bindigogi Kuka Riqa Harbinsa da
Harsasai Masu Tarwatsewa fiyeda A Kirga A
Lokacin Ta'addancin da Kukajeyi har gidansa A
Gyallesu Wadda A Tunaninku Kun Kasheshi Kun
Gama da Al'amarinsa A Rannan ...Sai Daga baya ta Bayyana Muku Ashe Yana Nan da Ransa , ya Isheku Mu'ujizar da Zaku Gane Cewar Wannan BABBAN WALIYYIN ALLAH YAFI KARFINKU HAR
ABADA !

Amma Ga Hadithi SAHIHI na MANZON ALLAH
(SAWW) daga JIKANSA IMAM JA'AFAR AS-
SAADIQ (AS) ! Da yakeyi Mana BUSHARA da
Bayyanar SHEHU USMAN BN FODIO (QS) da
Kuma SHARAFUDDEEN IBRAHEEM AL-ZAKZAKY
[H] Bayansa !
Yazo A Cikin Littafin ....................... . ﻢﺠﻌﻤﻟﺍ
ﺚﻳﺩﺎﺣﺃ
ﻡﺎﻣﻹﺍ ﻱﺪﻬﻤﻟﺍ ............. Juz'insa //1 ...............Sha
finsa //415.............
Da Kuma Littafin ................... ﻚﻟﺫ ﻡﻮﻳ ﺝﻭﺮﺨﻟﺍ
.........
Shafinsa //166 ............................. ﻭ ﺝﺮﺧﺃ ﻦﻋ
ﻲﺑﺃ
ﻞﻴﺒﻗ ﻦﻋ ﻡﺎﻣﺇ ﻕﺩﺎﺼﻟﺍ ‏( ﻉ ‏) ..... ﻝﺎﻗ : { ﻥﻮﻜﻳ
ﺔﻴﻘﻳﺮﻓﺈﺑ ﺮﻴﻣﺃ ﺎﻨﺛﺍ ﺮﺸﻋ
ﺔﻨﺳ ﻢﺛ ﻥﻮﻜﺗ ﻩﺪﻌﺑ ﺔﻨﺘﻓ ......... ﻢﺛ ﻚﻠﻤﻳ ﻞﺟﺭ ﺮﻤﺳﺃ ..
ﻻﺪﻋ ﺎﻫﻸﻤﻳ
.. ﻢﺛ ﺮﻴﺴﻳ ﻰﻟﺇ ﻱﺪﻬﻤﻟﺍ ﻱﺩﺆﻴﻓ ﻪﻴﻟﺇ ﺔﻋﺎﻄﻟﺍ ﻭ ﻞﺗﺎﻘﻳ ﻪﻨﻋ
...} !

DAGA IMAM SADIQ (AS) : { WANI MUJADDADIN
ADDINI ZAI KAFA DAULA NA SHEKARU GOMA
SHA BIYU A NAHIYAR AFRICA ,SANNAN FITINA ZATA BAYYANAN A BAYANSA ( Wadda Zaiyi Sanadin Rushewar Daular) , SANNAN WANI NAMIJI MAI FATSIN LAUNIN FATA ZAI MALLAKE
TA , ZAI CIKATA DA ADALCI , SANNAN ZAI RISKI BAYYANAR IMAM MAHDIY (AS) , ZAI KUMA MIKA WILAYARSA GA IMAM MAHDIY (AS) , KUMA
ZAIYI
YAKI TAREDA IMAM MAHDIY (AS) } !

Muna Rokon Allah (T) yayi Amafani damu
Karkashin Jagorancin MAULANA
SHARAFUDDEEN
IBRAHEEM AL-ZAKZAKY (H) Wajen Tseratar da
Al'ummar ANNABI (S) daga Wannan Kangi Na
Zaluncin Azzalumai A Wannan Nahiyar ,
ALFARMAR MANZON RAHAMA DA ZURI'AR
GIDANSA TSARKAkA (AS).

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

  1. Ai ba abun mamaki bane idan 'yan shi'a sun yi karya, sai dai abun mamaki ne 'yan shi'a suki yin karya. To kuma wannan ba zasu iya ba..

    ReplyDelete
Previous Post Next Post