GARABASA| MTN NG sun kara kawo muku garabasar samun data 1gb akan Naira 200 da 4gb akan Naira 00.
Kada ka bari a baka labari gwada domin cin wanan gajiya kamin lokaci ya kure maka.
MTN NG sun kara kawo muku garabasar samun data 1gb akan Naira 200 da 4gb akan Naira 1000 harma da 75mb akan Naira 20.
Domin samun wannan garabasa, akwai hanyoyi guda biyu zuwa uku.
Hanya ta farko: Gwadawa ko kana iya samu a layinka domin ba kowa suke bama ba.
Hanya ta biyu: barin layinka yakai tsawon wata guda baka saka masa kati ba.
Hanya ta uku: Shi kuma wannan hanya ce da inkai welcome back din layinka zaka sami damar samun 4gb knaa kuma daga nan zaka iya samun damar saye da kudin ka.
Ko kuma kana iya zuwa kai 'Upgrade' din layinka domin samun wannan garabasa.
Upgrading din layinka hakan yana nufin za'a maida ma network dinka daga 3G Network zuwa 4G. Hakan zai baka damar cin wannnan garabasa, kuma koba komi sabin layi zasu baka. Upgrading din a center nasu baua wuce Naira 200 kacal.
Ga Code din sai a Jarraba...
*131*65#
Allah ya bada sa'a.
Naku har kullum
Bin Haroun Sigau
08065008703

Tags:
Yanar gizo