A Fagen Sani Malam Ne
A Ma'arifa Sarki Ne
A Fagen Kwaliya Fada Ne
A Fagen Basira Ko Taiku Ne
A Fagen Karfi Ko Zaki Ne
A Fagen Nasaba Haske Ne
A Fagen Islam Jigo Ne
A Addini Ko Bango Ne
@
@
Gurin Mumini Ne Gata Ne
Gurin Mutane Mafita Ne
Gurin Malamai Fahari Ne
Ga Azzalumai Dodo Ne
Ga Munafike Matsala Ne
Ga Dukka Mutane Rahama Ne
A Qur'ani Shifa Gwani Ne
A Hadisi Kuwa Maliya Ne
@
@
Jarumi Yake Jan Gwarzo
Azzalumai Suna Tsoransa
Kafire Suna Tsoransa
Munafikai Suna Tsoransa
America Tana Tsoransa
Isra'ila Tana Tsoransa
Buhari Na Tsoransa.
@
@
Sayid Allama Ibrahim Zakzaky Ajiyar Allah.Allah Yayi Alkawari Zai Wanzar Da Tsatso Na Sayida Zahra.
@
@
Allah Ka Tsinewa Buhari
Allah Ka Tsinewa El-rufa'i
Allah Ka Tsinewa Balalau
Allah Ka Tsinewa Burutai
Allah Ka Tsinewa Duk Wanda Akwai Sa Hanunsa Akan Abinda Aka Mana.
@
@
YA ALLAH DUK WANDA YA AMSA DA ILAHY ALLAH KA SAKA SHI CIKIN CETON IMAM ALIYU.
Mas'udu dan Masani shinkafi
Tags:
Jagoran Gaskiya