"FARFESA MAKARI, FITACCEN MALAMIN ADDININ MUSULUNCI NE A NAJERIYA.
KANA KUMA SHINE, BABBAN LIMAMIN MASALLACIN JUMA'A NA KASA DA KE ABUJA.
FARFESAN YA CI GABA DA CEWA
"Zan fadi wannan maganar farko a duniya. Wata rana wani babba wanda ya ke shine Mataimakin Shugaban Rabi'atul Alami na duniya gaba daya, ya zo taro a nan Najeriya. Kaddara ta sa ina cikin daidaikun mutane wadanda aka zabo da ba su fi mutum goma ba, domin tattaunawa da shi akan matsalolin addini, da yadda za a kauda matsalolin.
"Ya zauna ya na magana; gaba dayan matsalar addini a wurinsa, ita ce Shi'a da Sufaye. Ya za a yi a qalubalanci Shi'a da Sufaye? Shi bai san ni wanene ba. Na zo a matsayin Limami daga babban Masallaci na Kasa a Najeriya.
" Na ma sa wannan ba shi ne abin da ya kamata ya zama ya maida hankali akai ba. Na nuna ma sa wadansu abubuwa wadanda ni ke ganin sune a ganina ya kamata a matsayinmu na al'ummar Musulmi, mu mayar da hankali a kai. Amsar da ya ba ni ita ce, 'SU BA MATSALARSU BA KENAN.
"SU MATSALARSU (MANDATE DINSU), ITA CE YAKAR SHI'A DA YAKAR SUFAYE.
"Don haka, ba sun zo ne don MAGANAR YADA MUSULUNCI , ko KIRA ZUWA GA ADDININ MUSULUNCI ko MUSULUNTAR da wadanda ba su MUSULUNTA ba. (Ahalin) muna da Maguzawa wadanda ba su na da addini Kwata - kwata!
(Sai dai), su abin da ya kawo su ke nan, 'Mandate' dinsu ke nan. Su Yaqi wadannan mutane ('YAN SHI'A DA 'YAN DARIKA), su (kuma) Yaqi wadannan Aqidu (SHI'A da kuma SUFANCI).
"Ba wai maganar a ilimantar da mutane da ke (cikin) daji ba ba (kuma) maganar a kira wasu zuwa (ga addinin) Musulunci ba!
"Ba maganar a kakkafa Makaratun don a amfana ba (suke), a'a!! Su abin da ke gabansu, shine wannan Yaqar Shi'a da 'Yan Dariqa da kuma Aqidinsu). Shine da'awa a wajensu!!!
"Saboda haka, ba tare da fadadawa ba, ina so mugane girman hadarin da shirin ke da shi."
BAYANI NE DAGA, FARFESA MAKARI, BABBAN LIMAMIN MASALLACIN JUMA'A NA KASA DA KE ABUJA. KANA KUMA, FITACCEN MALAMIN ADDININ MUSULUNCI.

FARFESA MAKARI |

DANNA NAN: -Ma`asumah Nigeria 🇳🇬 news 📰 update domin kasancewa damu a Facebook.

Tags:
Daga marubata