Duk Wanda Zai bada Labarin Mu A Zamanin Da Zaizo Nan gaba Kadan Kar ya manta da Wadannan Abubuwan..


Cewar mun rayu a lokacin mulkin wani daqiqin shugaban qasa mai suna BUHARI.
....
Shugaba mai sawa aje afarwa bayin ALLAH akashesu haka siddan batareda sun aikata laifin komai ba.... Shugaban dazaisa akashe tsofaffi da mata gamida yara jarirai Wanda basuji ba basu gani ba.
....
Mun rayu lokacin da sojoji suka zamo masu nuna karfin tsiya akan mutanen da basuda makami.... Sannan masu tsoron tsiya da gudun 'yan ta'adda masu riqe da makami.
....
Mun rayu a lokacin da tsananin zalunci zaisa atuna da mulkin fir'auna wanda ya shude zamani mai tsawo tamkar muna a lokacin....
......
Lallai marubuta tarihi nan gaba sushirya... Domin sunada hamshakin labari dazasu bayar akanmu.
....
...
Yarinya Zainab 'yar kimanin wata takwas da haihuwa... Jami'an tsoro Na Nigeria suka zubar da kwakwalwarta da bullet, batareda ta aikata laifin komai ba.... Kuma haka labarin yakeso yazamo a tarihi.... ALLAH YA ISA!
.....
ALLAH MUNKAWO KARA GAREKA KASAKA MANA AKAN WANNAN ZALUNCI TA DABBOBI A SIFFAR JAMI'AN TSARON NIGERIA DA UBANNIN GIDANSU!
....
....
Almizan yola.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post